Wurare Mafiya Tsarki a Musulunci sune, waɗanda aka ambata ko akayi maganar su a cikin Alqur'ani, cewa suna ɗauke da alfarma mai muhimmanci a Musulunci. Makka[1] da Madina[2][3][4] a Ƙasar Saudi Arabiya su ne birane biyu mafiya tsada a cikin Islama, an yi tarayya a tsakanin dukkan mazhabobi. A cikin hadisai Islama, da Kaaba a cikin Makka ke zama waje mafi tsarki sai mai biye mata shine Masallacin Annabi a Madina, da kuma Al-Aqsa a Urushalima. Akwai wurare masu tsarki waɗanda suke a cikin Makka ; Mina, Arafat, da Muzdalifah. [5]
Anfi ittifaƙi akan cewa wuraren ibada mafiya tsarki a Musulunci guda huɗu ne ciki harda masallacin Umayyah dake a Damascus, sannan da babban masallacin Kairouan a Kairouan, [6][7][8] da Sanctuary Ibrahim a Hebron, Bukhara, [9][10] Eyüp a Kasar Istanbul, [11][12] da Harar. [13][14]
↑Geomatika Advanced Solutions (6 June 2016). Atlas of MAKKAH, Dr. Osama bin Fadl Al-Bahar: Makkah City. Bukupedia. pp. 104–. GGKEY:YLPLD6B31C2.
↑Berger, Roni. "Impressions and thoughts of an incidental tourist in Tunisia in January 2011." Journal of International Women's Studies 12.1 (2011): 177-178.
↑Nagel, Ronald L. "Jews of the Sahara." Einstein Journal of Biology and Medicine 21.1 (2016): 25-32.
↑Harris, Ray, and Khalid Koser. "Islam in the Sahel." Continuity and Change in the Tunisian Sahel. Routledge, 2018. 107-120.
↑Jones, Kevin. "Slavs and Tatars: Language arts." ArtAsiaPacific 91 (2014): 141.
↑Sultanova, Razia. From Shamanism to Sufism: Women, Islam and Culture in Central Asia. Vol. 3. IB Tauris, 2011.
↑Okonkwo, Emeka E., and C. A. Nzeh. "Faith–Based Activities and their Tourism Potentials in Nigeria." International Journal of Research in Arts and Social Sciences 1 (2009): 286-298.
↑Mir, Altaf Hussain. Impact of tourism on the development in Kashmir valley. Diss. Aligarh Muslim University, 2008.
↑Desplat, Patrick. "The Making of a ‘Harari’ City in Ethiopia: Constructing and Contesting Saintly Places in Harar." Dimensions of Locality: Muslim Saints, Their Place and Space 8 (2008): 149.